Freedom Kano - Muryar Jamaa

Rating: 0 (7)
0

http://freedomradionig.com
Genres:  Various
Bitrate: 64
Format sonore: MP3
Synthétiseur en ligne:
Winamp

Freedom Kano - Muryar Jamaa

Freedom Radio Nigeria - Muryar Jamaa
http://freedomradionig.com
 Live now:
 
Qui a joué sur la radio:
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 023 Al Mu\' Minun
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 025 Al Furqan
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 028 Al Qasas
Tambaya Mabudin Ilimi - Adduar Shiga Sallah
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 024 An Nur
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 027 An Naml
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 030 Ar Rum
Tambaya Mabudin Ilimi - Adduar Shiga Sallah
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 027 An Naml
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 028 Al Qasas
Tambaya Mabudin Ilimi - Adduar Shiga Sallah
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 025 Al Furqan
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 026 Ash Shu\' Ara\'
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 028 Al Qasas
Tambaya Mabudin Ilimi - Adduar Shiga Sallah
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 024 An Nur
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 027 An Naml
Tambaya Mabudin Ilimi - Adduar Shiga Sallah
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 021 Al Anbiya\'
Sheikh Al Sudais & Al Shuraim - The Holy Quran - 024 An Nur
Commentaires:
  • Votre nom:
    captcha
Liste de radio
Votre playlist Radio est vide (S'inscrire)
YouTube
Fil RSS Nouvelles catégories Ma liste de flux RSS Changer la langue du site et les flux RSS Le français RSS: Vitesse de lecture 0
RSS: Nouvelles
  • Majalisar Wakilai ta fara nazarin ƙudurorin sake fasalin rundunar soji

    freedomradionig.com Tuesday, 16 June 2026 20:37:15

    Majalisar Wakilan Najeriya ta fara nazarin jerin ƙudurorin dokoki da ke da nufin sake fasalin tsarin rundunar soji da inganta walwalar jami’ai da tsofaffin sojoji, tare da ƙarfafa ƙarfin rundunar wajen fuskantar sabbin barazanar tsaro.   Da yake jawabi a taron sauraron ra’ayoyin jama’a na kwanaki biyu da Kwamitin Tsaro na Majalisar ya shirya a […]

  • Gwamna Abba ya taya Musulmi murnar shiga shekarar 1448

    freedomradionig.com Tuesday, 16 June 2026 19:07:13

    Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya al’ummar Musulmi na Kano da ma Najeriya baki ɗaya murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1448 bayan Hijira. Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban Daraktan yaɗa labaran Gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar. Ta cikin sanarwar, ya ce, gwamnan ya bayyana cewa […]

  • Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da kwamitin bincike kan zargin karkatar da abincin yara

    freedomradionig.com Tuesday, 16 June 2026 16:58:28

    Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da wani kwamiti domin gudanar da bincike kan zargin karkatarwa da sace da kuma sayar da kayan abincin yara, wato Tamowa a fadin Jihar. Kwamishinan Lafiya Dakta Abubakar Labaran Yusuf, ne ya bayyana hakan yayin da ya ke ƙaddamar da kwamitin. A cewar kwamishinan an kafa kwamitin ne domin gano […]

  • Gwamnatin Kano na shirin dasa bishiyoyi guda 10,000

    freedomradionig.com Tuesday, 16 June 2026 15:09:31

    Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da fara karɓar buƙatun neman tsirran bishiyoyi a ƙarƙashin shirin dasa bishiyoyi miliyan 10, wanda ke da nufin yaƙi da hamada, farfaɗo da muhallin da ya lalace, da kuma rage illolin sauyin yanayi. Kwamishinan Ma’aikatar Albarkatun Ruwa, Muhalli da Sauyin Yanayi, Dakta Dahiru Muhammad Hashim, ya ce ƙungiyoyin ci gaban […]

  • Kaduna: Ƴan Sanda sun kama mutane 12 da ake zargi da satar mutane

    freedomradionig.com Tuesday, 16 June 2026 14:16:53

    Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama mutane 12 da ake zargi da garkuwa da mutane tare da kwato bindigogi kirar AK-47 da miyagun kwayoyi a jihar.   Hakan na cikin bayanin da Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna, Mansur Hassan, ya fitar a yau Talata. Ya ce rundunar ta samu nasarar kama mutane 12 […]

  • Gwamnatin Katsina ta sanya dokoki a kan Fetur da POS da cajin waya a Matazu da Musawa

    freedomradionig.com Tuesday, 16 June 2026 13:07:18

    Gwamnatin Jihar Katsina ta haramta saye, sayarwa, jigila da ajiye man fetur a jarkoki a fadin jihar tare da rufe sana’ar POS da wuraren cajin waya a Kananan Hukumomin Matazu da Musawa.   Hakan na cikin sanarwar da Sakataren Yaɗa Labaran Gwamnan Jihar Katsina, Ibrahim Kaula Mohammed, ya fitar a Daren jiya Litinin.   Sanarwar […]

  • Kotu ta umarci INEC ta soke rajistar ADC da wasu Jam’iyyu 4

    freedomradionig.com Tuesday, 16 June 2026 02:56:34

    Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta umarci hukumar zaɓe ta Najeriya INEC da ta soke rajistar jam’iyyu biyar da suka haɗa da African Democratic Congress ADC, bisa zargin gaza cika wasu sharuɗɗan da kundin tsarin mulkin ƙasa ya tanada ga jam’iyyun siyasa.   Mai shari’a Peter Lifu ne ya yanke hukuncin a ranar Litinin, […]

  • NDC ta zaɓi Mustapha Kwankwaso a matsayin mataimakin gwamna

    freedomradionig.com Tuesday, 16 June 2026 00:07:18

    Jam’iyyar NDC ta zabi Mustapha Rabi’u Kwankwaso a matsayin dan takarar mataimakin gwamnan Kano.   Shugaban kungiyar Kwankwasiyya Scholars Dr. Mansur Hassan Kumbotso ne ya tabbatar da labarin a zantawarsa da Freedom Radio.

  • Kano Pillars ta musanta wasu zarge-zarge da ake yaɗa wa kan ƙungiyar

    freedomradionig.com Monday, 15 June 2026 23:49:40

    Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta musanta wasu zarge-zargen da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta dangane da jagororin tawagar. A cewar ƙungiyar wasu marasa kishin jihar Kano da harkokin wasanni su ke ɗaukar nauyin yin hakan. Ta cikin sanarwar da sashen yaɗa labarai na kungiyar ya fitar, Kano Pillars ta yi kira ga […]

  • Gwamnatin Kano ta bayyana ranar Talata a matsayin hutun sabuwar shekara Musulunci

    freedomradionig.com Monday, 15 June 2026 22:02:27

    Gwamnatin Kano ta bayyana gobe Talata daya ga watan Muharram Hijira ta 1448 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata. Hakan na cikin sanarwar da Daraktar ayyuka Hajiya Safiyya Ali Sulaiman ta fitar a madadin shugabar ma’aikata ta Kano A cewar sanarwar bayar da hutun na zuwa ne sakamakon shigowar da watan musulunci zai yi daga […]

Freedom Kano - Muryar Jamaa
Top 10: La france Top 10: La france

Genre: Various
Streaming vidéo
  • Play   Lagu Indonesia Terbaik - Terpopuler - Terhits Sepanjang Masa #MusicStream #LiveMusic #DirumahAja
  • Play   Best Radio 1 • Live Radio Pop Music 2020' Best English Songs Of All Time - New Popular Songs 2020
  • Play   Fenomen Pop Live Radio • Pop Music 2020 - Best English Songs Of All Time - New Popular Songs 2020
  • Play   lofi hip hop radio - beats to relax/study to
  • Play   Dance Music Live Radio • Best English Songs 2020 - Top Hits 2020 New Pop Songs Remix
  • Play   Tropical House Radio • 24/7 Live Radio | Best Relax House, Chillout, Study, Running, Happy Music
  • Play   The Good Life Radio • 24/7 Live Radio | Best Relax House, Chillout, Study, Running, Gym, Happy Music
  • Play   New Popular Songs 2020 - Top 40 Songs This Week - Best Hits Music Playlist 2020
  • Play   Deep Legacy. Radio • 24/7 Music Live Stream | Deep & Tropical House, Chill Out, Dance Music, EDM
  • Play   Sunday Coffee: Relaxing Jazz Radio - Smooth JAZZ & Soft Bossa Nova for Calm, Work, Study at Home